iqna

IQNA

daukar fansa
IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da fitar da sanarwar cewa a shirye take ta dauki fansa kan gwamnatin sahyoniyawa tare da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490922    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Tehran (IQNA) ‘Yan ta’addan Daesh suna aiwatar da shirin Amurka da sahyoniya ne
Lambar Labari: 3490423    Ranar Watsawa : 2024/01/05

Me Kur'ani ke cewa (34)
A cikin ayoyi da dama na kur’ani mai tsarki, akwai gargadi game da masu fyade da kungiyoyin da suke da wuce gona da iri, kuma daya daga cikin wadannan ayoyin ita ce Allah ba Ya son masu wuce iyaka.
Lambar Labari: 3488170    Ranar Watsawa : 2022/11/13

Tehran (IQNA)an yi jana’izar mayakan rundinar sa kai ta Hashd al-shaabi da Amurka ta kashe a wani hari a kasar Iraki kan iyaka da Siriya.
Lambar Labari: 3486062    Ranar Watsawa : 2021/06/29

Tehran a cikin wani bayaninsa a lokutan baya jagoran juyin juya halin musluncia  Iran ya jadda cewa lallai za a dauki fansa kan kisan Kasim Sulamini
Lambar Labari: 3485498    Ranar Watsawa : 2020/12/27

Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Wani babban jami’in tsaron kasar Sri Lanka ya bayyana hare-haren da aka kai a kasar a kan majami’oin kirista da otel-otel da cewa aiki ne na daukar fansa .
Lambar Labari: 3483578    Ranar Watsawa : 2019/04/25